Bidiyon Yanda Tahir Fage Ke Shan Soyayya Da Sabuwar Matarsa Da Tayi WUFF! Dashi, Shahararren Dan Wasan Fina Finan Hausa.


Bayan asirin sa ya tonu kamar yadda mutane suke fadi. An gano yana kokarin yin lalata da wannan mahaukaciya ne saboda ya karasa wani aiki nashi da yake domin samun wasu makudan kudade wanda idan ya same su shida talauci saidai kaddara.


Tahir Fagge Yayi Wuff Da Wata Zankadediyar Budurwa, Inda A Wallafa Bidiyon Nasu Suna Shan Soyayya.


Kalli Yadda Tahir Faggen Ke Shan Soyayya, Tare Da Sabuwar Amaryarsa.