Dangantakar Dake Tsakanina Da Baba Rabi'u ce Tasa Nafccee Daga Shirin Labarina- Nafisa Abdullahi.
Dangantakar Dake Tsakanina Da Baba Rabi'u ce Tasa Nafccee Daga Shirin Labarina- Nafisa Abdullahi.
Kalli Vedion Fittaciyar Jarumar Shirin Nan Mai Farin Jini Wato Labarina Series Inda Tsohuwar Tauraruwar Shirin Take Bayyana Cewa Danganatakar Dake Tsakanin Ta Da Baba Rabe Ce Tayi Sanadiyar Ficewar Ta Shirin.
Jarumar Ta Bayyana Wa Masu Kallo Cewa Abubuwan Da Mutum Yake Aikata Sune Sillar Dayasa Tace A chanza Shi A Matsayin Mahaifinta Ko Ta Daina Fitowa A Shirin.
Bayan Da Daranktan Shirin Yaki Amincewa Da Aniyar ta Shine Jarumar Ta Yanke Hukuncin Ficewa Daga Shirin.
ny tsohon Yake Ana ganiKamar Yana Wuce Gona Da Iri Akan Wasu Abubuwa a masana Antar Kannywood, Al Ummah Da Dama Suna ganin Kamar hakan Bai Daceba Akan Abubuwan Dayake Aikatawa, Kalli Cikakken Labarin Bidiyon Anan


0 Comments