Indai Kana Kallon Shirin Izzar So Kar Kawuce Baka Kalli Bidiyonnan Ba Nafisat Da Umar Hashim
Indai Kuna Kallon Shahararren Kuma Fitattacen Shirinnan Me Dogon Zango Wato Shirin Izzar So Wanda Ake Dorawa A Dandalin YouTube Me Suna Bakoti TV Yakamata Ku Kalli Wannan Faifan Bidiyon Da Zamu Saka A Kasan Rubutunnan.
Ga Dukkanin Ma’abota Kallon Shirin Izzar So Kowa Yasan Irin Tirka-tirka Da Take A Tsakanin Umar Hashim Da Hajiya Nafisat Amman A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zakusha Mamaki Idan Kuka Kalla.


0 Comments