Indai kana social media ya kama ta ace kayi kokari kashiga kaji me yafaru domin ka kiyaye… 


Akwai wani abu da yake faruwa a social media wanda munjima muna ganin ana yawo da wannan hotan ko muce bidiyon wannan matashin da kafar sa ta koma ta jaki ko muce doki something like that.


 


To a yanzu kunsan abun da yake faruwa wannan abu da kuke gani A iya abun da mukai tinani anan shine wannan abu buwan da kuke gani abun yana faruwa ne a wasu gurare dake africa.


 


Mafi yawancin mutane sun raja akan kungiyoyin asiri ne suke haka dan haka ya kama ta kowa ya kiyaye da san zuciya a social media wani ya kiraka yace zai baka wani abu kai kuma da san banza.


Kace zaka karbi abun mutum baka san shi ba baka taba ganin saba to ya kama ta ayi hattara domin kowa yasan duniya yanzu ta canza Allah ya kiyaye ya tsare mu ba ki daya.