Rikici ya ɓarke tsakanin ango da amarya bayan tayi wanka da safe yaga ashe canza kala tayi…


Illar yin man bilicin ko canza halitta kamanni da dai sauransu ya haifar da rikici tsakanin ango da amaryarsa a jihar Adamawa a garin Yola.

Ango yace shifa bai San hakaba kuma don bai taba ganinta a hakaba tode yanzu rikici ya kunno Kai

Inda magana Takoma hannu iyaye Ana hasashe kuma maganar zata iya kaiwa ga hukuma.

Muna fatan Allah ya yayyafawa wanna rikici ruwan sanyi.

mungode da ziyartar wannan shafi namu