Tofa kai tsaye daga gidan Tv da jaruma murja ta fara aiki yadda take gabatar da labarai.


Tofa a karon farko da jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta fara aiki a gidan Tv Wanda muatne sunyi mata farin ciki sosai anyi mata murna saboda hakan zai kara fito da sunanta duniya ta kara saninta


 


Tun bayan da ta fara aiki wannan shine karon farko data fara aikin yada labarai kuma masana wannan aikin sunce bay shakka tayi kokari sosai kuma nan gaba kadan zata karasa gogewa wanda da haka zata gagari duniya.


Ga Bidiyon Anan 👇