Yau Ran Sarkin Dambe Ali Kanin Bello Ya Baci Ya Kusa Kisan Kai A Kano Kalli Yadda Ya Sumar Da Alin Ali .
Indai Kuna So Da Kuma Sha’awar Kallon Dambe (Traditional Boxing) Zakuji Dadi Sosai Kuma Kuyi Nishadi Idan Kuka Kalli Wannan Cikakken Faifan Bidiyon Dambe Da Zamu Sako Muku A Kasa .
Gadai Cikakkiyar Bidiyon Damben Da Sarkin Dambe Ali Kanin Bello Ya Kusa Kisan Kai A Lokaci Gwabzawa Da Alin Ali Inda Ya Sumar Dashi.


0 Comments