Yauwa irin wannan hukuncin ya kamata ake yiwa masu kwacen waya


Wannan shine cikaken hukuncin da yakamata a fara yiwa masu kwacen waya suna kashe mutane daga karaminsu har zuwa babbansu .


duk wani mai kwacen waya da aka kama yakamata ace anyimasa hukunci dai dai da abunda ya aikata ko kisa ko sara ko duka ko kuma mari .


saboda abun yayi tsanani ba kadanba ya kamata a kawo karshensu allah yasa mudace ameen summa ameen mun gode kuci gaba da ziyartar wannan site .


thanks for watching .