Zanga Zanga ta Kaure a garin Potiskum ta Jihar Yobe Inda Ake Yunkurin Kona Ofishin INEC na Yankin. Biyo Bayan Kin Bayyana Sakamakon Zaben Dan Takara.

Tashin Hankali Wani Fusataccen Matashi Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi

Tashin Hankali Wani Fusataccen Matashi Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi

Wani Fusataccen Matashi Mai Suna Musa Abdullahi Rigasa Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta Saboda Ta Juya Masa Baya Sakamakon Tayi Sabon Saurayi.

Abubuwa irin wannan a yanzu sun riga sun zama ruwan dare, domin harma kisa anayi abinda yafi kona gida, Shin masu Karatu me za kuce game da matakin da wannan saurayin ya ɗauka?

Zanga Zanga ta Kaure a garin Potiskum ta Jihar Yobe Inda Ake Yunkurin Kona Ofishin INEC na Yankin. Biyo Bayan Kin Bayyana Sakamakon Zaben Dan Takara.

Kuci gaba da bibiyar mu a wannan shafi domin jin yadda Sakamakon Zabe yake gudana a fadin Nigeria.

Post a Comment

0 Comments