Harin da baza’a taba man tawa Dashi ba wanda yan Ta adda sun kashe mutane dayawa gashi nan..

 




Harin da baza’a taba man tawa Dashi ba wanda yan Ta adda sun kashe mutane dayawa gashi nan..


Wannan harin da yan ta adda suka kai yana cikin manyan hari da yan ta adda suka kai a shekarun baya wanda za’a dau tsawan lokaci kafin duniya ta manta da wannan abun haka ne ma yasa mukai wai waye adan tafiya.


Tir kashi Wannan mutane kamata yayi ace anyi musu hukuncin da ya kamata ayi musu ko kuma ma a shekesu


kawai a wuce gurin, domin yan taaddan nan da kuke gani ba imani ne da su ba duba da yadda suke ta addaban mutane

Post a Comment

0 Comments