Innalillahi 😭 Masu Shaye-shaye Sun Yiwa Matashi Kisan Wulakanci A Jahar Kano Yanzu-yanzu 




Ana Zargin Matasa Masu Shaye-shaye Da Hallaka Wannan Matashin Me Suna Huzaifa Wada A Jahar Kano Unguwar Mararraba Dake Hanyar Jakara Zuwa Goron Dutse.

Rahotanni Sunce Huzaifa Dai Yana Daga Cikin Fitattun Matasan Dake YaΖ™i Da Masu Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi, Muna Fata Da Addu’ar Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Musulmai Na Raye Allah Yasa Muyi Kyakkyawan Karshe. 

πŸ‘‰ FULL VIDEO