Innalillahi An tsinci gawar Wani magidanci da matarsa mai dauke da juna biyu a cikin gidan aurensu a Abuja kalli…






Innalillahi An tsinci gawar Wani magidanci da matarsa mai dauke da juna biyu a cikin gidan aurensu a Abuja kall

Innalillahi Wani abun bakin ciki ya afku a Abuja inda mata da miji suka rasa ransu a lokaci guda Bayanda ake zargin wani marar imani ya zuba musu guba a abinci suka ci nan take suka rasu

RReellaatteAn dai tsinci gawar ma’auratan a gidan aurensu kwanaki biyu bayan rasuwar su a gidan nasu dake Abuja sakamakon cin guba a abinci, a yadda bincike ya nuna ana zargin guba wani ya sanya masu a cikin da suka i saoda yanayin da aka riske su

Rahotanni sun bayyana cewa, Marigayi Hussain Lawan da Amaryarsa, sun rasa ransu ne sakamakon cin abinci mai dauke da guba a cikin sa.

Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Mungode. da suke na angoncewa da juna Ka

Post a Comment

0 Comments