INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN faduwar wata mota da ta kama da wuta tayi sanadiyyar ........
Faduwar motar ta ja asarori da yawa inda ta Kone gidaje da shaguna kurmus tareda milliyoyin kudade Wanda ba'a iya musaltawa Abin ya farune a Nan lere a daidai babban titin Abuja zuwa Kaduna .
Muna fatan Allah ya Kara karewa sannan muna kiraga direbobi da suringa yin hattara sannan su kula da hanyar saboda tana da dan matsala a ko yaushe mota zata iya kwacewa
Muna fatan Allah ya kiyaye gaba Allah yasa hakan ya zama kaffara akan wa'inda Abin ya shafa..


0 Comments