innalillahi Yan Kai Amarya Mutun 6 Sun Mutu a Hadarin Mota Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli Video…
Yanzu-Yanzu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn; Hadarin Mota Ya Ritsa da Wasu Mata Shida da Direban Su Inda Sukai Hadarin Mota Suka Rasu Allah Sarki.
Wasú Mata Shìda Ƴan Ɗaúkar Amàryá Taréda Dírébansú Sún Rasú A Sanadíyar Haɗarín Mótar Da Ya Farú Da Sú A Hanyar Sókótó Zúwa Argúngú A Jìya Ladí
Allah Ya Jíkansú. AmìnQalu Inalillahi wa inna ilahi Raji un Mun Shiga Uku Wannan Wani Irin Masifa Ne….


0 Comments