Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi da akafi sani da Nafisat sai wata ta wallafa wata faifan vedio a shafinta na Instagram ita da wani baturiya a kasar dubai inda yake koya mata hawan farashut.

KALLI VIDEO 👇👇👇

Saidai bidiyon yadda akaganta wani kato yana rungumeta suna yawo a sama ya matukar janyo cece kuce hatta masoyan jarumar basuji dadin ganin wannan bidiyon ba inda suke fadin hakan baidace ba.

Ga vedion nan a kasa domin ganin abinda ya faru.