Kano A Yau Hasken Tituna Ya Wadata A Lokacin Sabuwar Gwamnatin Jihar Kano Karkashin Jagorancin Abba Gida – Gida…




Kano A Yanzu Ta Zamo Jiha Mai Cike Da Haske Ta Ko’ina A Fadin Jihar Baki Daya, Zuwa Yanzu Bayan Zuwan Sabuwar Gwamnatin Jihar Kano Haske Ya Zama Ko’ina Ya Wadata Titi Zuwa Unguwanni.



A Wani Ɓangaren Kuma Al-ummar Jihar Kano Na Nuna Cewa Harkar Lafiya, Ilimi Da Sauran Abubuwan Cigaban Al’ummar Jihar Kano Zai Dawo Dai Dai Insha Allah A Wannan Sabuwar Gwamnatin.


Masu Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A { Gaskiya News } Mungode.