Kamar yadda social media ta dauka kwanakin baya akan yadda soyayyar malam Isah Aliyu Pantami take da kuma jarumar shirya fina finan hausa wato Hajiya Hadiza Aliyu Gobon take maganar gaskiya Jarumar ta bayyana asalin soyayyar ta ga malam inda kuma ta kara da cewa tabbas da soyayyar malam zata mutu


0 Comments