Tirkashi Rusau Ya Biyo Ta Plaza Din Rarara An Rushe Ta Yanzu Haka Kalli…
Tirkashi Ana Cigaba Dai Dayin Rusau A Jihar Kano Inda Zuwa Yanzu Rusau Din Ya Biyo Kan Plazar Da Dauda Kahutu Rarara Ya Gina A Kwanakin Baya Da Suka Shuɗe Yanzu An Rushe Ta.
Zuwa Yanzu Ana Ta Yin Cece Kuce Dangane Da Lamarin Rushe Plaza Din Ta Rarara Wasu Na Bayyana Cewa An Rushe Ta Ne Sakamakon Haushin Da Suke Ji Na Rarara Akan Cewa Tsula Da Yake.
Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu


0 Comments