Wani wanda ya gane wa idon sa faruwan lamarin, ya shaidawa ma wanema labarai cewa wata babban mota kiran Tirela da wata Bamba sukayi aran gama . Sabila da karfin buguwan nan take Motocin suka kama da wuta.Jama’a naji na gani babu halin isa gare su tun ana jin motsi da ihun mutane har suka kone babu abinda za’a iya musu sabila da karfin wutan da yake ci kuma babu hukumar kashe Gobara a kusa .


0 Comments