Wata Zankadediyar Ta Bayyana Hoton Wani Kyakkyawan Saurayi Inda Take Cewa Babu Ita Ba Aure Indai Bashi Ba, Ta Nemi Al’umma Da Su Temaketa Su Samo Mata Shi.
Budurwa Tace ” ‘Yan’uwana Ku Temaka Kunemomin Shi Kafin Na Mutu 😭 In Dai Bashiba Bazan Ta6a Aureba 😭 Dan Allah Ina Cigiyar Wannan Na Jikin Hoton


0 Comments