Jaruma Rakiya Musa Ta Bayyana Yadda Soyayya Ta Jefata Cikin Damuwa, Hakan Yafaru Ne Dalilin Kamuwa Da Soyayyar Wani Daga Cikin Mutanen Da Take Mu’amala Dasu.
Ta Bayyana Hakanne A Cikin Shirin Da Jaruma Hadiza Gabon Take Gabatarwa A Dandalinta Na YouTube Me Suna Dandalin Hadiza Gabon.
Dukda Cewa Bata Bayyana Sunan Wanda Soyayyar Tasa Ta Jefata Cikin Mawuyacin Haliba Amman Mutane Suna Yada Cewa Da Shahararren Mawaki Hamisu Breaker





0 Comments