Bidiyon Yadda Wani Maciji Ya Hadiye Wani Yaro ðŸ˜
Bidiyon Yadda Wani Maciji Ya Hadiye Wani Yaro.
Cikin Wannan Faifan Bidiyon Zaku Kara Tabbatarwa Da Cewar Iko Se Allah Domin Yadda Wannan Al’amarin Yakasance Sedai Addu’a.
Bayyanar Wannan Faifan Bidiyon Ya Haifar Da Cece-kuce Tsakanin Al’umma Inda Wasu Sukq Ganin Cewar Wannan Al’amarin Ba Me Yiwuwa Bane Amman Wasu Sun Yadda Da Cewar Wannan Abun Gaskiya.
Danna Manyan Rubutun Domin Kallon Cikakken Faifan Bidiyon Yadda Macijin Ya Hadiye Yaron Da Ran Sa
Kalli Video 👇

0 Comments