Dariya Dole 🤣 Bidiyon Yadda Wani Pastor Yayi Rawa Da Tumbi Ya Dauki Hankulan Al’umma –

 

Bidiyon Yadda Wani Pastor Ya Chashe A Cikin Chochi Ya Dauki Hankulan Al’umma Ganin Yadda Yayi Rawa Da Katon Tumbi Dukda Cewa Wasu Na Ganin Cewar Wannan Ba Sabon Al’amari Bane Saboda An Saba Yin Rawa A Kowacce Chochi Da Sunan Ibada Hakan Be Zama Abun Ki Ko Kuna Abin Kyama Ba Gadai Cikakkiyar Bidiyon A Kasa Ku Danna Kusha Kallo.



KALLI VIDEO 👇 👇



Post a Comment

0 Comments