Davido Yaci Mutuncin Addinin Musulinci A Cikin Wata Sabuwar Wakarsa Da Ya Fitar Me Taken Jaye Lo, Wanda Hakan Ya Bata Ran Musulmin Duniya Musamman Na Arewacin Najeriya Ganin Cewar Sallah Na Daya Daga Cikin Shika-shikan Addinin Musulinci, Cikin Bidiyon Mawaki Davido Aka Hango Da Abokan Wakar Tasa Sanye Da Fararen Jallabiyoyi A Sahun Sallah Inda Bayan Sun Gama Suka Fara Tikar Rawa A Gaban Wani Gine Da Ake Zargin Masallaci Ne Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Faifan Bidiyon Dake Kasa 👉 DAVIDO 👈