Innalillahi wainna ilaihir rajiun,Allah yayiwa daya daga cikin abokiyar sanaarmu rasuwa,mai suna HAUWA MAGAJI GWARZO......

 

Innalillahi wainna ilaihir rajiun,Allah yayiwa daya daga cikin abokiyar sanaarmu rasuwa,mai suna HAUWA MAGAJI GWARZO ,



Zaayi janaidarta a gidanta dake kakuri kan titin tsohuwar kasuwa, 


da misalin karfe 4:00pm muna rokon allah ya gafarta mata yasa aljannah ce makoma a gareta,ya kuma raya abinda ta bari ,allah yasa mu cika da imani 🤲🏻😭




KALLI VIDEO 👇




Post a Comment

0 Comments