Allah sarki kalli mutuwa uku da firgita mutane sosai a kannywood
Mutuwa uku da ta gigita mutane a kannywood sosai da sosai a cikinsu akwai mutuwar jarumi kamal aboki sannan akwai abdul wahab awarwasa Allah yaji Kansu yayi musu rahama
gaskiya mutuwar kamal aboki ta tayarwa mutane hankali nesa ba kusa mutane sun shiga dimuwa Sosa I wasu hanyar zu abin yana damunsu .
Da kuma mutuwar abdul wahab awarwasa ita tayi sosai saboda dukkansu matasa ne masu jini a jika Allah ya jikansu sannan yayi musu rahama .
Mun gode da ziyartar wannan site mai suna hausaworldnews .com do min samun labaran duniya thanks for watching .


0 Comments