Allahu Akbar jirin jaruman kanywood wanda suka rasu daga (1997) zuwa (2023) harda….
Allahu akbar jirin jaruman masana,antar kanywood wadanda Allah yakarbi rayuwarsu dundaga shikarar (1998) zuwa (2023) jaruman guda hamsin Allah yakarbi rayuwarsu
Amman waci mutuwaci tafigirgizaku acikin wadannan jaruman nidai saidainaci mutuwar jarumi dan ebiru saboda zamaninsa babu irinwannan tashin hankalin da jaruamai sukiye wannan yatuna asirin wannan lafiya lau sukagama Allah yajikansu da rahama dama sauran Al,ummar musulamai ameeen


0 Comments