Cikin Wani Dogon Faifan Bidiyo Wata Uwa Ta Bayyana Bacin Rai Sosai Inda Tace “Wasu Suna Cewa Yarona Biri Hakan Bayamin Dadi Raina Yana Baci A Duk Lokacin Da Naji Sun Kira Yarona Da Biri 🐒 Gadai Cikakkiyar Bidiyon A Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Kuma Ku Bayyana Mana Ra’ayinku…