Girma Ya Fadi Kalli Yadda Budurwa Tasa Me Gari Hauka A Gaban Fadawan
Sa.Dukda Cewar Comedy Ne Amma Wannan Bidiyon Tasa Ana Zargi Da Zagin Masu Sarautar Gargajiya Da Aikata Ba Dede Ba Kamar Yadda Aka Nuna Budurwa Tazo Wucewa Me Gari Yakasa Tsayar Da Hankali Waje Daya. Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku Dan Gane Da Bidiyon Mungode Da Ziyartarmu…


0 Comments