Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un Anyi Babban Rashi A Kannywood Mutuwar Babar Jarumi Tijjani Faraga Yanzu Yanzu…


innalilahi Anyi Babban Rashi A Kannywood Yanzu yanzu Babar Tijjani Faraga Yayi Rashin Mahaifiyarsa Wacca Takai Shekara 102 A Duniya Kenan.





Kannywood Yanzu Haka Tana Cikin Wani Hali Saboda Babban Jarumi Yayi Rashin Mahaifiyarasa Yanzu yanzu Allah Ya Jikanta Kuma Yayimata Rahama.




Muma Idan Tamu Tazo Allah Kasa mucika Da Imani Ameen Muna Godiya Da Kasancewa Dakuke Damu A Kannywood.blogsport.com