innalillahi yanzu yanzu hatsarin mota yaye sanadiyyar motowar jikokin shiehk dahiru usman bauchi…
Innalillahi wainnah ilaihirrajun hatsarin mota yaritsa da jikokin sheikh dahiru usman bauchi yadda wasu dagacikin abokan tafiyarsu suka jikkata wasukuma sukaye rauni
Amman dai ba asamu wadanda sukamutuba acikin motar saidai raunika da akasamu jikokinnasa suna gadan asibiti amman dasauki basuji raunisusaiba wasu kuma antafi gida dasu wadanda basuji ciwoba daidai buguwa muna rukon Allah yabasu lafiya yakiyaye nagaba ameeen…

0 Comments