Innalillahi wainnah ilaihirrajun kalli yadda wota takala awata kasuwa a Maiduguri sa…..

Innalillahi wainnah ilaihirrajun kalli yadda wota takala awata kasuwa a Maiduguri sa…..

Innalillahi wainnah ilaihirrajun masifa ta afku ajahar Maiduguri kalli yadda wota takici awata kasuwa yankasuwar jahar wadanda sukida hannu acikin kasuwar

Agaskiya antafka babbar asara awannan kasuwa anrasa dukiya dadama awani fifin bidiyo dayake yawo munga yadda Jami,an kashi gobara sunata iya bakin kokarinsu akan tayadda zasu kashi sannan wutar data tashi