Subhanallah yanzu abinda akakomaye kenan a fina finai kalli kaga….




Wai abinda akakoma kinan acikin fina finanmu na hausa saikaci babu hukuma agarin amma in anye magana saisuci wai ahaka tarbiyya suke gyarawa agaskiya wannan tsarin baiba




Kamatayaye mu muna yayan musulamai mudunga nunawa yarandasuki kalla abunda zasu anfana ba wannan nuna tsiraicinba amma kullum fimdin hausa babu abinda zamufahimta sai shirmi …