Amarya Ta Maka Angon Ta A Kotu Saboda Jaririnsu Yayi Muni Kamar Shi
Kamar Yadda Kuke Gani Wannan Jaririn Bashida Maraba Da Mahaifinsa Tamkar An Tsaga Kara Gida Biyu Saboda Tsananin Kama Da Suke Da Juna, Sedai Hakan Ya Batawa Mahaifiyar Rai Inda Ta Maka Mijin Nata A Kotu Kan Alkali Ya Gargadi Mijin Nata Da Gujewar Kara Haifar Yaro Me Kama Dashi.
Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Zaman Kotun A Kasa Ku Danna Domin Ganin Yadda Aka Fafata
👉 FULL VIDEO 👇



0 Comments