Aminu S. Bono ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya fadi jim kadan bayan dawowar shi daga aiki.


Allah Ubangiji ya gafarta masa Ameen 🤲 😭😭😭😭😭