Kai Tsaye Bidiyon Yadda Abba Gida-gida Ya Rushe Wasu Gine-gine A Jahar Kano


Me Girma Sabon Zababben Gwamnan Jahar Kano Engr. Abba Kabir Yusif Yafara Cika Alkawarin Da Yayiwa Al’umma Kan Batun Dawo Da Martaba Da Kadarori Jahar Kano Wanda Tsohon Gwamnan Jahar Ya Salwantar Wato Abdullahi Umar Ganduje.


Gadai Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Kusha Kallo

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Ku Kalla 👉 FULL VIDEO 👈