Kalli Yadda Wata Budurwa Tafashe Dakuka Don Hukumar HISBAH Sun Maida Mata Kamar Akuyoyi 


A Yan Kwana Kwannan Ne Hukumar HISBAH Suka Kai Sumame A wani Hotel Bayan Sun Karya Kofofi Sukayi Abinda Yadace Acikin Garin jahar Kano Wanda Hakan Yajawo Cece Kuce A Garin Kano Hardama Wasu Jahohin A Cikin Nigeria,


Bayan Kamenne Wasu Daga Cikin Dakarun HISBAH Din sukayI Ya Daukar MasuvLaifi Suna Jefawa Amota Bayan Alamune Sukanuna Sunyi Taurinkai Lokacin Da Za a Tafi Dasu Akayi Takamasu Ana Jefawa A Bayan Mota,


Wannan Abinne Yabawa Wasu Mata Mamaki A Cikinsu Harda Wasu Da Suke Ta Kuka Ganin Yadda Aka Kamasu Baya Dahaka Aketa Masu Video Aka Tura A Social media, Kalli Cikakken Labarin, More Vid eo.