Mustapha Naburaska Munafiki Ne – Cewar Me Magana Da Yawun A.A. Zaura Dahiru Mai Huddadu –
Ya Fadi Hakanne Cikin Wata Zantawarsa Da Gidan Radio Freedom Na Kano Sukayi Da Shi Maihuddadun Inda Yace Shi Da Kansa Ya Turawa Naburaska Naira Miliyan Biyar A Kan Aikin A.P.C. Amma A Ƙarshe Ya Koma Yayi Musu Yankan Baya.
Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan Tattaunawar Da Gidan Radiyon Freedom Din Yayi Da Maihuddadu 👇


0 Comments