Ni Ba Dan Iska Bane kuma Bani Nake Bata Tarbiyan yaran Hausawaba inji Mawakin Kannywood adam A Zango
Kalu Innalillahi kalli Yadda Su Sukayiwa Jarumin Kannywood Adam A Zango Mummunar fahimta Bisa Wani Sabon Bidiyon da Take Yawo
Fitaccen Jarumin Kannywood Wanda Akafi Sanida Adam A Zango Yasamu zargi Dakuma Mummunar fahimta Ga sauran Mabiyansa Da Suke Binsa,
Wasu Daga Cikin Mason Dan Kannywood dinnan Wato Adam A Zango Suna Masa kallon Wani Iri Domin Faruwar Wani Abu,
Kalli Cikakken Labarin Bidiyon Anan

0 Comments