Rashin Mijin Aure Yasa Wata Zankadediyar Budurwa Komawa Daji Domin Cigaba Da Rayuwa

Rashin Mijin Aure Yasa Wata Zankadediyar Budurwa Komawa Daji Domin Cigaba Da RayuwTakara Da Cewa Ko Yanzu Ta Samu Mijin Aure Zata Dawo Cikin Gari Domin Cigaba Da Rayuwa Kamar Kowa Amman Yanzu Tafi Jin Dadin Rayuwar Daji Kamar Yadda Kuke Gani. Budurwar Ta Bayyana Yadda Take Jin Kunya Idan Taga Kananan Yara Suna Kallonta Wasu Suna Tsokanar Ta Akan Rashin Aure


 


Muna Fata Da Addu’ar Allah Yabawa Mata Da Maza Abokan Zama Nagari Musu Mutuncia