Sabon rikeci tsakanin raba gaddama da furasdo akan sumayya akwai kallo…..
Sabon rikeci tsakanin raba gaddama da furasdo akan sumayya akwai kallo…..
Sabon rikici acikin shirin femdin labarina tsakanin Lukman da forasdo dakuma raba gardama waye zaimallaki sumayya ahidama lukman anwuci labarinshi
Yanzu kuma magana akiyi ta raba gaddama dan forasadoma saiyayi dagaski zai iya jada rabagadda dannaga dagaski yakiyin soyayyar tashi amman nidai aganina gaskiya forasdo ne zaidauki sumayya saboda tanasansa sosai da sosai
Mudai hadu a comment mungode


0 Comments