Kyautar Gida šŸ  Mutuwar Aminu S Bono Darakta Abdul-amart Ya Siyawa 'Ya'yan Marigayi Muhalli. Allah Yajikansa Yaimasa Rahama Da Dukkanin Muslimai.

 

Bayan Mutuwar Aminu S Bono Darakta Abdul Amart Ya Siyawa Iyalansa Gida, Kamar Yadda Yake Kunshe A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo, Allah Yajikansa Da Dukkanin Muslimai. Mungode Da Ziyartarmu



Post a Comment

0 Comments