An Kashe Dan Niger 🇳🇪 A Najeriya 🇳🇬 Saboda Naira Dubu Biyu #2,000 Innalillahi ðŸ˜
Allah Ya Jikan Musulmai Yai Musu Rahama.
Bidiyon Yadda Aka Kashe Dan Niger 🇳🇪 A Najeriya 🇳🇬 Saboda Naira Dubu Biyu 2000 Kacal Ya Haifar Da Gagarumin Cece-kuce Tsakanin Al’ummar Kasar Niger 🇳🇪 Da Nigeria 🇳🇬 Dukda Cewa Akwai Kyakkyawar Alaka A Tsakanin Kasashen Guda Biyu Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Wannan Faifan Bidiyon Da Zamu Saka Muku A Kasa.
Allah Ya Jikan Musulmai Yai Musu Rahama Yasa Aljannace Makoma, Mu Da Muke A Raye Allah Kasa Mu Cika Da Imani.

0 Comments