Mutuwar Kamal Aboki Me Comedy Ashe Abinda Ya Faru Kenan?
Kamal Aboki Ya Mutu Sanaddiyar Hatsarin Mota 🚗 Wannan Comedy Ne Wanda Marigayi Kamal Aboki Yayi Tare Da Abokin Aikinsa Wanda Abokin Ya Fito A Suffar Mahaukaci Rike Da Zabgegiyar Wuka A Gaban Marigayi Kamal Aboki Kamar Yadda Kuka Gani A Faifan Bidiyon Dake Sama Da Kasan Rubutunnan Ku Danna Kusha Kallo Sannan Ku Bayyana Mana Ra’ayinku Dan Gane Da Comedy.
Kalli videon 👇

0 Comments