Batun dawoda sarki sunusi lamido kan kujerarsa tunubu ya aminci da wannan….


Maganar dawoda sarki sunusi kujirarsa shugaban kasa bola Ahmad tunubu ya aminci da dawowarsa jahar kano amatsayen sarkin kano


Mudai gaskiya burinmukinan adawomana da sarkinmu agaskiya mutanan jahar kano sunasan sarkin adalci wato sarki sunusi shima shugaban kasa aminci da dawowarsa ballantana sauran mutani…