Yanzu yanzu naziru sarkin waka yafade abinda yasa basajetuwa da rarara a kanywood sai….


Dadumi dumi naziru sarkin waka yafadi dalilin dayasa basajituwa da mawake dauda kahutu rarara saboda yaga abin nashi akwai rainin hankali aciki saboda


Agaskiya abinda yasaka bama jetuwa da rarara shine komai zaimaka saiya bayyanawa duniya kuma gashida cinmutuncin manyan mutani bashida aiki sai cinmutuncin wanda basa jam iyyarsa to wadannan mutanan saiyayta zaginsu nikuma banasn haka…